Tehran (IQNA) Tawagar 'yan kasa da jama'a daga kasashe daban-daban da ke zaune a kasar Zambiya sun halarci dakin taro na cibiyar Musulunci ta kasar Zambiya tare da gudanar da bukukuwan Sallah na Amirul Muminina Ali (AS).
Lambar Labari: 3487566 Ranar Watsawa : 2022/07/19
Tehran (IQNA) Cibiyar muslunci ta kasar Zambiya ta shirya bikin cikar shekarun taklifi na ‘yan mata musulmi a masallacin "Manzon Allah" da ke Lusaka, babban birnin kasar.
Lambar Labari: 3487391 Ranar Watsawa : 2022/06/07
Tehran (IQNA) An gudanar da matakin karshe na gasar haddar kur'ani mai tsarki na matasa 'yan kasa da shekaru 18 a cibiyar muslunci ta kasar Zambia .
Lambar Labari: 3487254 Ranar Watsawa : 2022/05/05
Tehran (IQnA) An fitar da wani dan mjalisa musulmi saboda saka tufafin musulunci a kasar Zambia
Lambar Labari: 3486695 Ranar Watsawa : 2021/12/17